(ABNA24.com) Kamfanin dillancin labaran iqna, kamfanin dillancin labaran Sputnik ya bayar da rahoton cewa, takunkuman Amurka a kan dukaknin bangarorin hukumar makamshin nukiliya ta Iran da kuam shugaban hukumar Ali Akbar Salihi sun fara aiki.
A daya bangaren Jami’in Amurka kan batutuwa da suka shafi Iran ya bayyana cewa, kasarsa ta kara wa’adin daga-kafa domin yin mu’amala da hukumar makamashin nukiliya ta Iran har zuwa kwanaki 60 a nan gaba.
Kafin wannan lokacin dai Amurka ta sanar da kakaba takunkumai a kan manyan jami’an gwamnatin Iran, bisa hujjar cewa yin hakan ne zai sanya Iran ta mika wuya ga manufofin Amurka.
/129